Babu wanda ke zaune a wannan gari na El Geneina, da ke yammacin Darfur wanda ya zama tamkar kufai a yanzu. To amma har yanzu gine-ginensa na nan sai dai a yanayin da duk wanda ya gansu zai san irin ...