An gano yadda ake cin zarafin matan da ke aiki a manyan gonakin ganyen shayin Kenya da ke samar da ganye shaye ga manyan kamfanonin a Birtaniya da suka haÉ—a da PG Tips da Lipton da kuma kamfanin ...